2019: Dalilin da ya sa Igbo za su iya samun shugabancin Najeriya a PDP – Inji wani shugaban PDP

2019: Dalilin da ya sa Igbo za su iya samun shugabancin Najeriya a PDP – Inji wani shugaban PDP

- Wani jigon PDP ya bayyana dalilin da ya sa Igbo za su iya yi shugabancin Najeriya a PDP

- Umahi ya ce PDP tana da zurfin fahimtar wannan kasa da siyasar Najeriya

- Umahi ya kara da cewa yankin kudu maso gabas dole ne ta yi yarjejeniya tare da jam'iyyar PDP a kan batun shugabanci na 2023

Austin Umahi, mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kudu maso gabas ya bayyana cewa al’ummar yankin sun fi dacewa su zama shugaban Najeriya a 2023.

NAIJ.com ta tattaro cewa, Umahi ya tabbatar da cewa yunkurinsa na cewa babban jam'iyyar adawa tana da zurfin fahimtar wannan kasa da siyasar Najeriya.

Da yake jawabi tare da jaridar Sun, jigo a PDP ya ce yankin kudu maso gabas dole ne ta yi yarjejeniya tare da jam'iyyar a kan batun shugabancin kasar a shekara ta 2023.

2019: Dalilin da ya sa Igbo za su iya zama shugaban kasa a PDP – Inji wani shugaban PDP

Austin Umahi, mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kudu maso gabas

A cewar Umahi, "Gaskiyar ita ce har yanzu ba za ka iya tattauna wasu daga cikin waɗannan abubuwa ba. Ba abu ne mai madaidaiciya ba. Ba abin da za a iya yi ta hanyar yaki bane”.

KU KARANTA: 2019: Wani babban Fasto yace Atiku zai dace da Shugaban Kasa

"Ta hanyar tattaunawa, zamu iya amince yadda lamarin za ta iya kasance a nan gaba. Kuma abin da muke bukata a nan shine adalci da daidaito”.

"Abu mafi muhimmanci shine yarjejeniyar, kuma yarjejeniya za ta kasance game da hadin kai kuma haɗin kai shine ƙauna", inji shi.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An gudanar da zaben Ekiti cikin gaskiya da aminci – INEC ta maida martani ga PDP

An gudanar da zaben Ekiti cikin gaskiya da aminci – INEC ta maida martani ga PDP

An gudanar da zaben Ekiti cikin gaskiya da aminci – INEC ta maida martani ga PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel