Kotu ta ba gwamnatin tarayya umurnin kwace gidaje 4 da motocin alfarma 86 na wani ma’aikacin gwamnati

Kotu ta ba gwamnatin tarayya umurnin kwace gidaje 4 da motocin alfarma 86 na wani ma’aikacin gwamnati

Wata babban kotun tarayya dake Apo, Abuja ta ba gwamnatin tarayya umurnin kwace gidaje hudu da manyan motocin alfarma 86 mallakar wani jami’in gwamnati, Mista Ibrahim Tumsah.

Anyi zargin cewa an kwace manyan motocin alfarman ne daga Tumsah, wani darakta a ma’aikatar gwamnatin tarayya.

Tumsah ya kasance daraktan kudi a ma’aikatar wutan lantarki, ayyuka da gidaje.

Kotu ta ba gwamnatin tarayya umurnin kwace gidaje 4 da motocin alfarma 86 na wani ma’aikacin gwamnati

Kotu ta ba gwamnatin tarayya umurnin kwace gidaje 4 da motocin alfarma 86 na wani ma’aikacin gwamnati

Dukannin motoci 86, wanda 23 daga cikin sun kasance masu sulke, sun kasance sababbi fil.

KU KARANTA KUMA: Zahra Buhari da mijinta sun cika shekara daya da aure

Har ila yau daga cikin kadarorinsa da za’a kwace akwai gidaje guda hudu, wanda ke a unguwar Wuse II; daya a Wuse Zone 7, da kuma dayan a Jabi, dukka a Abuja.

Wannan umurni ya biyo bayan zarginsa da ake da handame dukiyar gwamnatin tarayya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina ta ƙara yawan kunshin jin dadi na NYSC da kashi 200

Gwamnatin Katsina ta ƙara yawan kunshin jin dadi na NYSC da kashi 200

Gwamnatin Katsina ta ƙara yawan kunshin jin dadi na NYSC da kashi 200
NAIJ.com
Mailfire view pixel