Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

A ranar Laraba, 13 ga watan Disamba, Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa na mako wanda aka gudanar a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Osinbajo ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari ne wanda ke halartan wani taro a kasar Faransa.

Daya daga cikin hadiman shugaban kasa Buhari, Bashir Ahmad ne ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Ga hotunan zaman a kasa:

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa

KU KARANTA KUMA: Ina sane da kalubalan Najeriya - Buhari

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Mataimakin shugaban kasa ya wakilci shugaba Buhari

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zargin yi ma PDP leken asiri: Wasu ne ke yi ma Sheriff bita da kulli - Kungiya

NAIJ.com
Mailfire view pixel