Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

- Kafin lokacin ziyarar shugaba Buhari, wani mazaunin Kano ya sha alwashin tsaftace titunan Kano

- Cikin farin ciki an gano shi yana shara da tsaftace tituna

- A cewar shi, ‘mahaifinsa’ ne zai zo jihar shi yasa wannan ya kasance hanyar nuna murna da zuwan shi.

Kafin zuwan shugaba Muhammadu Buhari Kano don ziyara na kwana biyu a jihar, wani mazauni Kano ya sha alwashin shara da tsaftace titunan jihar Kano.

An gano mutumin wanda ba'a gano asalinsa ba yana sharan tituna.

Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari na ganawa da shugabannin addini da na garuruwa a jihar Kano (hotuna)

A lokacin da aka tambayi makwafcinsa wanda bai taba sanin shi da aikin sharan tituna ba, yace saboda shugaba Buhari, ‘mahaifinsa’ zai zo jihar Kano ne.

Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

Wani mutumi ya share unguwannin Kano don yiwa shugaba Buhari maraba

Shugaban wanda ya sauka a ranar 6 ga watan Disamba ya samu tarba daga dumbin jama’a a filin jirgin sama da manyan tituna a birnin kuma ana zatton a lokacin ziyarar ne zai kaddamar da wassu ayyuka da gwamnatin Ganduje ta gudanar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Addu’a ne kadai zai iya kawo karshen ta’adanci a Najeriya - Yakubu Gowon

Addu’a ne kadai zai iya kawo karshen ta’adanci a Najeriya - Yakubu Gowon

Addu’a ne kadai zai iya kawo karshen ta’adanci a Najeriya - Yakubu Gowon
NAIJ.com
Mailfire view pixel