Allah zai hukunta wadanda suka sace dukiyan Najeriya – Shugaba Buhari

Allah zai hukunta wadanda suka sace dukiyan Najeriya – Shugaba Buhari

- Shugaba Buhari ya mika wadanda suka saci kudin Najeriya zuwa ga Allah

- Ya roki yan Najeriya da suyi hakuri da gwamnatin sa

- Shugaban kasar yayi alkawarin cewa abubuwa zasu daidaita nan ba da jimawa ba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da suyi hakuri da gwamnatinsa inda yayi alkawarin cewa abubuwa zasu daidaita nan bada jimawa ba.

Jaridar Nation ta ruwaito cewa shugaban kasar ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 6 ga watan Disamba lokacin ziyarar kwanaki biyu da ya kai Kano.

Shugaban kasar wanda ya gana da sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya ce Allah zai hukunta wadanda suka sace arzikin kasar.

Allah zai hukunta wadanda suka sace dukiyan Najeriya – Shugaba Buhari

Allah zai hukunta wadanda suka sace dukiyan Najeriya – Shugaba Buhari

Da yake isar da sakon maraba ga shugaban kasar, Sarki Sanusi ya ce jihar Kano na bayan shugaban kasar a koda yaushe.

KU KARANTA KUMA: ‘Yan Majalisar Amurka na shirin tsige Shugaban Kasa Trump

A baya NAIJ.com ta ruwaito cewa Buhari ya ce babu wanda zai iya yaudarar yan Najeriya kan alkawaran zaben da ya yi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana neman rayuwata saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel

Ana yiwa rayuwata barazana saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel

Ana yiwa rayuwata barazana saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel
NAIJ.com
Mailfire view pixel