Sai munyiwa Buhari Ihu a Kano koda za'a bindigeni – Dattijo mai shekaru 75

Sai munyiwa Buhari Ihu a Kano koda za'a bindigeni – Dattijo mai shekaru 75

Wani dattijo mai shekaru 75 da aka ambata da suna Malam Isah daga jihar Kano ya sha alwashin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ihu a ranar Laraba idan ya ziyarci Kano.

A cewar dattijon babu abun da zai hana shi aikata hakan koda kuwa hakan na nufin zai rasa ransa.

Ya bayyana cewa kwanaki hudu kenan rabon da yaci abinci dare don haka da yunwa ta kashe shi gara yan sandan Buhari su kashe shi.

Sai munyiwa Buhari Ihu a Kano koda za'a bindigeni – Dattijo mai shekaru 75

Sai munyiwa Buhari Ihu a Kano koda za'a bindigeni – Dattijo mai shekaru 75

“Yau kwanana 4 banci abincin dare ba da yunwa takasheni gara Yan Sandan Buhari su kasheni.

“Ashekaru irin nawa me nake da bukata? ayanzu babu abinda yarage mutuwa kawai nake jira.

KU KARANTA KUMA: Hotuna: Buhari ya jinjina wa rundunar Guard Brigade domin kwarewar su wajen aiki

"Kuma naga an jibge jami'an tsaro akan tituna wannan shike nuna cewa shugaba Buhari bakada gaskiya domin abaya idan zakazo Kano ba dansanda ba Soja al'umma ne ke baka tsaro, to yau kuma kai kake gudun shiga cikin al'umma.

“Buhari bama yinka a Kano kuma bazamu sake zaben kaba.” Inji Malam isah Wanda yake magana a fusace.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shekaru 3 da Buhari yayi yana mulki yafi shekaru 16 da PDP tayi nesa ba kusa ba - Minista

Shekaru 3 da Buhari yayi yana mulki yafi shekaru 16 da PDP tayi nesa ba kusa ba - Minista

Shekaru 3 da Buhari yayi yana mulki yafi shekaru 16 da PDP tayi nesa ba kusa ba - Minista
NAIJ.com
Mailfire view pixel