Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

- Mayatar son lallai sai tayi kama da Anjelina Jolie ta Hollywood, tasa ta yi tiyatar fuska 50, amma sai gashi ta dawo kamar 'yar-tsana mai aiki da batir

- Wasu masu son celebrity sukan so su chanja halittarsu suyi kama da su

A kasar Iran, an sami wata budurwa mai shekaru 19 da tayi kokarin mayar da kanta mai kama da Anjelina Jolie mai fim a Hollywwod, inda ta biya makudan kudade wai aka yi wa fuskarta tiyata har kusan 50.

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Yanzu dai duniya ta dauka, inda da yawa ke Allah-wadai da wannan shirme da ta tafka, ita kuwa, Sahar Tabar, yanzu haka tana kan Instagram dinta tana waka da raye[rayen ta, ta kuma sami mabiya kusan rabin miliyan ya zuwa yanzu.

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

DUBA WANNAN: Israila na koyawa Najeriya dabarun yaki da Boko Haram

Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly
Katobara! Dubi hotunan 'yar-tsana mai-rai, garin son zama Angelina Jolie ta zama dolly

Ga ta nan a sama kafin ta fara chanza jikin nata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel