Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD

Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD

Shahararren jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya nada wata matashiyar tauraruwar Fim, Teemah Makamashi sarautar Jakadiyar FKD, kamfanin Fina Finan Ali Nuhu.

Wannan bikin nadin sarautar ta gudana ne a ranar Talata 28 ga watan Nuwamba, wanda ya samu halartar yan uwa da abokan arziki daga sashin Kannywood.

KU KARANTA: Sojoji sun ceto mutane 212 tare da kama kwamandan Boko Haram

Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD
Teemah, jakadiyar FKD

Shafin ‘Kannywood Scene’ ta bayyana daga cikin wadanda suka halarci kasaitaccen bikin akwai Haliman Saima, Rukayya Dawayya, Jamila Nagudu, Adam A Zangoa, Abba Al-Mustapha da sauran jaruman Kannywood.

Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD
Teemah

Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yayin bikin, Jarumi Ali Nuhu ya bayyana kokari da hazakar Teemah a matsayin wasu daga cikin abubuwan da suka ja hankalinsa wajen nada wannan muhimmin sarauta.

Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD
Bikin

Sarkin Kannywood, ya naɗa matashiyar ýar Fim, Teemah, sarautar jakadiyar FKD
Bikin

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.ng Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel