Mataimakin shugaban kasa ya aikawa da uwar gidan sa lafuzzan soyayya domin taya juna murnar tunawa da ranar auren su

Mataimakin shugaban kasa ya aikawa da uwar gidan sa lafuzzan soyayya domin taya juna murnar tunawa da ranar auren su

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya aikawa da uwargidan sa, Dolapo, lafuzzan soyayya domin taya juna murnar tunawa da ranar auren su.

Mataimakin shugaba kasa tare da uwargidan sa

Osinbajo ya jinjinawa uwargidan tasa tare da godiya ta koluwa dangane da irin tsayawa tsayin daka wajen goyon bayansa cikin shekarun da suka shafe na zaman aure.

KARANTA KUMA: Mutum guda ya shiga hannu da laifin kisan Sakataren jam'iyyar APC

NAIJ.com ta fahimci cewa, sun auri juna ne tun a shekarar 1989, inda ya bayyana mata da lafuzzan soyayya a shafin sa na dandalin sadarwa twitter, tare da yin yabo da jinjina a gare ta.

Itama uwargidan ta Osinbajo, ta bayyana irin na ta lafuzzan soyayya ga yariman na ta, a dandalin sadarwa na instagram.

LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana neman rayuwata saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel

Ana yiwa rayuwata barazana saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel

Ana yiwa rayuwata barazana saboda siyasa – ‘Yar majalisa Maryam Bagel
NAIJ.com
Mailfire view pixel