Yan sandan Najeriya sun kama wasu yan mata 2 da laifin sanya tufafin banza

Yan sandan Najeriya sun kama wasu yan mata 2 da laifin sanya tufafin banza

- Yansanda sun kama wasu yan mata 2 a jihar Enugu da laifin sanya tufafin banza

- Wasu yan Najeriya sun yaba da abun da yansanda suka yi

-Wasu kum ba su goyi bayan kama yan matan da yansada suka yi ba

Jami’an yan sadan jihar Enugu sun kama wasu yan mata guda biyu da laifin sanya tufafin banza wanda ya bayyana tsiraicin su a unguwar Garrison dake jihar Enugu.

Wani matashi mai suna Ahala Uchenna wanda wannan abu ya faru a gaban sa ya yadda wannan labari Facebook wanda ya janyo cecekuce a shafin sa da zumunta.

Yansandar Najeriya sun kama wasu yan mata 2 da laifin sanya tufafin banza

Wasu yan Najeriya sun yaba da abun yansandan suka yi

KU KARANTA : Atiku ya bayyana hanyoyin da za a iya kawo karshen hare-haren kunar bakin wake a Najeriya

Wasu kuma sun bayyana takaicin su akan wannan al’amari da cewa kama wadanda suka yi shirin banza ba aikin yansanda bane.

Wasu kuma sun ce ba tsakani da Allah yansanda suka kama su ba, dalilin shien dansanda Najeriya ba ya abun da al’umma su ka ru da shi sai dai abun da zai cika aljihun sa kadai yake yiwa aiki.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel