Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da ya gina kafin zuwan Buhari ya kaddamar da su

- Gwamnan jihar Kano ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da ya gina

- Ana sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da asibitin a wannan watan

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gayyaci tsohon gwamnan jihar, mallam Ibrahim Shekarau zuwa wajen bude sababbin asibitocin da ya karasa wanda Shekarau ne ya gina.

Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Kabiru Getso ne ya jagoranci tsohon gwamnan wajen zagaye asibitin.

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bude asibitin a ranar 27 ga watan Nuwamba inda zai zama asibiti mafi kayan aiki a Najeriya.

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da yagina kafin zuwan Buhari ya bude

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Subhanallahi! Wannan katon ya zakkewa yar karamar yarinyan nan cikin mota

NAIJ.com
Mailfire view pixel