China ta bayyana mafita kan rikicin Myanmar

China ta bayyana mafita kan rikicin Myanmar

- Kasar China ta yi taro da kasashen Turai da jam'ain kasashen Asiya akan rikicin Myanmar

- China ta bayyana hanyoyin guda uku da za a iya samar da zaman lafiya mai stawon lokaci a kasar Myanmar

Kasar Sin ta bayyana hanyoyin gud uku da za a samar da zaman lafiya a kasar Myanmar.

A taron da kasar Sin ta yi da kasashen Turai, da jami’ai kasashen Asiya A ranar Litinin, ta bayyana matakai uku da za su taimaka wa yan gudun hijirar Rohingya.

China ta bayyana mafita kan rikicin Myanmar

China ta bayyana mafita kan rikicin Myanmar

Na farko shine tsagaita wuta ta inda Musulman Rohingya dake gudun hijira a kasar Bangladesh, za su koma gidajen su a kasar Myanmar.

KU KARANTA : Yanayin shugabancin El-Rufai ya haifar da APC akida - Hakeem Baba Ahmed

Na biyu Ministan harkokin waje na China Wan Yi ya ce dole bangarorin biyu su zauna tebur su tattuna yadda za kawo zaman lafiya a yankin na tsawon lokaci.

Na uku shine , dole gwamanti ta samar da hanyoyi rage talauci ga al'ummar. Saboda talauci yana daga cikin abubuwan dake janyo rikici a yankin.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Da dumi-dumi: Jami’an DSS sun yi ram da wasu manyan kwamandojin kungiyar ISIS dake barazanar kai hare-hare a Najeriya

Da dumin sa: Jami’an tsaron DSS sun cafke manyan kwamandojin kungiyar ISIS dake barazanar kai hare-hare a Najeriya

Da dumin sa: Jami’an tsaron DSS sun cafke manyan kwamandojin kungiyar ISIS dake barazanar kai hare-hare a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel