Canza sheka: Barin PDP zuwa APC tamkar barin aljanna ne zuwa wuta - Fayose

Canza sheka: Barin PDP zuwa APC tamkar barin aljanna ne zuwa wuta - Fayose

Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose a ta bakin mai magana da yawun sa Idowu Adelusi ya bayyana zancen shirin barin sa PDP zuwa APC a matsayin kanzon kurege domin a cewar sa zai zama tamkar barin aljanna ne zuwa wuta.

Gwamna Fayose din yayi wannan kalamin ne bayan da tsohon mataimakin mai tsawatarwa na majalisar dattijai a tsakanin shekara ta 1999 zuwa 2003 Gbenga Aluko ya zarge sa da shirya makarkashiyar barin sa jam'iyyar sa ta PDP zuwa APC domin lashe zabe mai zuwa.

Canza sheka: Barin PDP zuwa APC tamkar barin aljanna ne zuwa wuta - Fayose

Canza sheka: Barin PDP zuwa APC tamkar barin aljanna ne zuwa wuta - Fayose

KU KARANTA: Jihar Katsina zata yi jarabawar gwaji ga malaman ta

NAIJ.com ta samu dai cewa sanarwar da ya fitar, ta kara da cewa yin hakan tamkar san guba ce ko kuma fadowa daga jirgi a samaniya don haka ba ma zai taba yiwuwa bane.

Aluko da a halin yanzu yaki amincewa yayi karin haske game da ikirarin nasa, ya bayyana cewa da yake gwamnan bai taba iya cin zaben sa ba tsakanin da Allah sai dai da karfin gwamnatin tarayya, ya bayyana cewa wannan ne dalilin da yasa yake ta so ya koma jam'iyyar da ke da iko da gwamnatin.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola

Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola

Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola
NAIJ.com
Mailfire view pixel