Buhari ya mayar wa tsohon shugaban kasa Goodluck martani akan suka gwamnatin sa da yayi

Buhari ya mayar wa tsohon shugaban kasa Goodluck martani akan suka gwamnatin sa da yayi

- Buhari ya mayar wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathna martani

- Lai Mohammed ya wakilci Buhari a taron ganawa da gwamnoni a ranar Litinin

- Shugaban kasa Buhari ya nuna takaicin akan yadda yan Najeriya suke yadda labarun karya

A ranar Litinin ne shugaba kasa Muhammdu Buhari ya mayar wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathna martani akan maganar da yayi na cewa karya da farfaganda ta cika gwamnatin Buhari.

Buhari ya ce ko yan adawa sun shaida irin nasarorin da gwamnatin sa ta samu tun lokacin da yah au kan mulki a 2015.

Gwamantin na ba na karya ba ne da farfaganda – Buhari ya mayar wa Jonathan martani

Gwamantin na ba na karya ba ne da farfaganda – Buhari ya mayar wa Jonathan martani

Buhari ya bayyana haka ne taron gwamnoni da ministar Labaru da Alhaji Lai Mohammed ya wakilce shi.

KU KARANTA : Biyafara : Jonathan da shugabannin kudu maso gabas sun yi watsi da IPOB – Fadar shugaban kasa ta soki Fani Kayode

Buhari ya nuna takaicin sa akan yadda yan Najeriya su ke yadda jita-jita.

Ya bayyana haka ne a lokacin da yak e jawabi a taron gwamnoni da ake kan gudanarwa a yanzu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar ‘yan fensho ta gudanar da zanga-zangar rashin amincewa da mutuwar ‘ya’yanta 300

Kungiyar ‘yan fensho ta gudanar da zanga-zangar rashin amincewa da mutuwar ‘ya’yanta 300

‘Yan fensho sun yi zanga-zangar rashin amincewa da mutuwar mambobin su 300 a Kano
NAIJ.com
Mailfire view pixel