Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

A yau Lahadi, 22 ga watan Oktoba ne Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan tafiyan kwanaki 4 da yayi kasar Turkiyya.

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

Jirgin shugaban ya tashi ne misalin karfi 12 na ranan daga babban filin jirgin saman Attaturk da ke Istanbul sannan ya sauka misalin karfe 4:05 na ranan a Najeriya.

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya

Wadanda suka tarbi shugaban baya sune uwargidansa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, sifeto janar na yan sanda, IGP Ibrahim Idris, ministan birnin tarayya, Alhaji Mohammad Bello da sauran su.

KU KARANTA: 2019: Manyan 'Yan wasan Kannywood su na goyon bayan Atiku

Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi kasar Turkiyya ne domin halartan taron gamayyar kasashe 8 masu tasowa a kasar Turkiyya inda shugaban kasa Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya karrama shi sosai har ya shirya masa liyafa.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, a tuntube mu a:

labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel