Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta

Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta

- Har yanzu dai ana nan ana dauki-ba-dadi tsakanin sojojin Najeriya da Boko Haram

- An jefa musu bama-bamai har biyu, an kashe da dama, an kone sansanin

A ranar Asabar sojojin sama na Najeriya, NAF, suka yi wa wani sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta ta sama a yankin Urga, garin Konduga, a jihar Borno.

Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta

Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta

Mai magana da yawun bakin NAF, Olatokunbo Adesanya, ne ya baiyana wa manema labarai haka a Abuja.

DUBA WANNAN: Gwamnati ta bawa tsohon shugaban fansho Maina sabon mukami bayan ana zargin sa da satar kudin fansho

Yace sojojin su da ke Ofereshin Lafiya Dole ne suka kai wannan farmakin. Ya ce an jefa musu bama-bamai har biyu wanda ya tashi sansanin kuma ya kashe mafi yawancin 'yan ta'addan da ke ciki.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, a tuntube mu a:

labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel