Motar Tirela ta talitse wani matukin keke a jihar Ogun

Motar Tirela ta talitse wani matukin keke a jihar Ogun

Wata babbar motar tirela ta daukar kaya ta talitse wani matukin keke a unguwar Ogere daka babbar hanyar Legas zuwa Ibadan.

Motar Tirela ta talitse wani matukin keke a jihar Ogun

Motar Tirela ta talitse wani matukin keke a jihar Ogun

Hatsarin ya afku ne a ranar Alhamis din da ta gabata, inda Babatunde wanda shine kakakin hukumar kula da kare cinkoson kan hanya ya tabbatar da faruwar sa da cewar tukin ganganci ya yi sanadiyar hatsarin.

KARANTA KUMA: Jawaban shugaba Buhari a taron kungiyar kasashen D-8 na Kasar Turkiyya

Babatunde ya bayyana cewa wannan motar tirele mai lambar ARG 179 XA ta talitse matukin keken ne a babbar hanyar Ogere kuma na mika gawar sa ga 'yan uwan sa.

A makon da ya gabata kuma, an samu rahoton mutuwar mutum guda tare da raunatar wasu uku sakamakon hatsarin da afku a babbar hanyar dai ta Ogere, yayin da wata mota kirar Toyota Rav 4 suka kaure da wata motar ta daukan kaya.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Naira ta sha kasa yayin da babban bankin Najeriya ya malalo $288miliyan a kasuwar canji

Naira ta sha kasa yayin da babban bankin Najeriya ya malalo $288miliyan a kasuwar canji

Naira ta sha kasa yayin da babban bankin Najeriya ya malalo $288miliyan a kasuwar canji
NAIJ.com
Mailfire view pixel