Ku sadu da fitattun yan takarar shugabannin jam'iyyar PDP 7

Ku sadu da fitattun yan takarar shugabannin jam'iyyar PDP 7

Tuni dai masu sharhi akan al'amurran yau da kullum suka fara yin sharhi akan wanda suke tunanin zai iya lashe zaben shugabancin jam'iyyar a mataki na kasa baki daya da za'ayi a cikin watan Disemba mai zuwa.

NAIJ.com kamar yadda ta saba ta zakulo maku fitattun 'yan takarkarin shugabancin jam'iyyar da a halin yanzu suka dukufa ka'in da na'in wajen zagaye jahohin kasar nan domin neman jama'a.

Ga su nan dai kamar haka:

1. Mr. Jimi Agbaje wanda shi ne tsohon dan karar gwamnan jihar Legas a zaben 2015 a jam'iyyar PDP.

2. Prof. Taoheed Adedoja shima babban jigone a jam'iyyar ta PDP daga bangaren yarbawa.

3. Gbenga Daniel wanda shi kuma tsohon minista ne

Ku sadu da fitattun yan takarar shugabannin jam'iyyar PDP 7

Ku sadu da fitattun yan takarar shugabannin jam'iyyar PDP 7

KU KARANTA: Yan APC 1500 sun koma PDP

4. Chief Olabode George dattijo ne a jam'iyyar ta PDP kuma cikin jiga-jigan da suka kafa jam'iyyar.

5. Prof. Tunde Adeniran: Babban na hannun damar tsohon shugaban kasar Najeriya ne watau Goodluck Ebele Jonathan.

6. Chief Raymond Dokpesi shine mai kamfanin nan na yada labarai na AIT kuma babban dan jam'iyyar ta PDP.

7. Prince Uche Secondus shima babban dan jam'iyyar ne da yayi zama a matsayin sakataren ta na kasa baki daya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel