Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

- Tsohon gwamnan jihar Ondo Mimiko ya aurar da yar sa

- Bibitayo ta auri masoyinta, Adetola Aderemi a biki mai kayatarwa

- Manyan mutane ciki harda wasu gwamnoni masu ci sun halarci bikin don taya su murna

Yar tsohon gwamna Mimiko, Bibitayo ta shiga dakin aure kwanan nan. Bikin wanda aka gabatar a Akure ya samu halartan kyawawan ma’auratan, Bibitayo da angonta, Adetola Aderemi.

Manyan yan Najeriya da dama sun halarci bikin domin taya ma’auratan murna. Bikin ya kayatar matuka inda iyayen amarya suka sanya kaya mai launin rawaya.

Wasu daga cikin sarakuna sun hallarta harda gwamnoni masu ci kamar irin su; Nyesom Wike, Ayodele Fayose da kuma Seriake Dickson. Ga hotunan taron.

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

KU KARANTA KUMA: Za’a saki fim din Abu Hassan a cikin wannan watan

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure mai tsada

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

NAIJ.com
Mailfire view pixel