Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasasshiya kyautar naira miliyan 1 (hotuna)

A ranar Alhamis, 19 ga watan Oktoba, gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi ya sanya farin ciki a zuciyar wata nakasasshiyar mata.

An rahoto cewa gwamnan y aba matar kyautar kudi naira miliyan daya a wajen gangamin yakin neman zaben karamar da jam’iyyar PDP a Enugu.

An rahoto cewa matar mai suna Grace Okoye na ta kokarin ganin gwamnan a lokacin da ya hango ta sannan ya kuma kira ta kan fage.

An tambayi Okoye wacce ta kasance uwa ta fito daga jihar Abia amma tana zaune a Enugu kan abunda take so gwamnan yayi mata. Sai tace tana so gwamnan yayi hakuri ya taimaka wajen kula da yar ta mace.

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1 (hotuna)

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1

KU KARANTA KUMA: Allah ya yiwa tsohon minista Saidu Isa rasuwa

Ta dauki lokacin ta wajen bayar da labarin yanda take saida ruwan leda domin kula da yar tata. Wannan ya taba zuciyar gwamnan yayinda ya bata naira miliyan 1 sannan kuma yayi alkawarin bat asana’ar yi.

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1 (hotuna)

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1

Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi yace: “Wannan ba siyasa bace. Idan kinyi karatu zamu baki aikin yi amma idan baki yi ba, zamu baki sana’a da zakiyi.”

Karin hotuna:

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1 (hotuna)

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1 (hotuna)

Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya ba wata nakasashiya kyautar naira miliyan 1

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

NAIJ.com
Mailfire view pixel