Allah ya yiwa tsohon minista Saidu Isa rasuwa

Allah ya yiwa tsohon minista Saidu Isa rasuwa

- Allah yayi wa tsohon ministan harkokin waje Saidu Isa rasuwa

- Gwamnatin jihar Kwara tayi alhinin wannan babban rashi

- Gwamnan jihar Kwara Abdul Fatai Ahmed ya bayyana mutuwar mamacin a matsayin babban rashi ga Najeriya

Innalillahi wa inna illaihi raji’un, Allah yayi wa tsohon ministan harkokin waje Saidu Isa rasuwa.

Gwamnati jihar Kwara ta bayyana rasuwar tsohon ministan a matsayin babban rashi.

Gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed, ya yi jimamin wannan rashi sannan kuma ya bayyana shi a matsayin mutumin kirki ga al’umman Nijeriya ga baki daya.

Allah ya yiwa tsohon minista Saidu Isa rasuwa

Allah ya yiwa tsohon minista Saidu Isa rasuwa

KU KARANTA KUMA: APC ta caccaki Goodluck Jonathan kan Buhari

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata sanarwan da babban sakatarensa Abdulwahab Oba ya fitar wanda ke nuna jarumtan ministan wajen kawo cigaba a kasar.

“Ina mika ta’aziyyata ga iyalai da abokan arziki na tsohon jakada da shugaban hukumar gudanarwa na jami’ar jihar Kwarar. Cewar sanarwan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben 2019: Ba za mu ba Atiku tikitin takarar mu ba kai tsaye - Jam'iyyar PDP

Zaben 2019: Ba za mu ba Atiku tikitin takarar mu ba kai tsaye - Jam'iyyar PDP

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel