Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

- Shugaban rikon kwarya na jam'iyyar PDP Sanata Makarfi yana ganawan sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo

- Suna ganawar ne a wani Otel da ke birnin Abeokuta

A halin yanzu, Shugaban rikon kwarya na jam'iyyar adawa ta PDP yana ganawan sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Aremu Obasanjo a birnin Abeokuta da ke jihar Ogun.

Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

An fara taron ne misalin karfe 9.30 na safiyar yau a wani Otel mai suna Green Legacy Hotel and Resort da ke Olusegun Obasanjo Presidential Library (OOPL) da ke birnin Abeokutan.

DUBA WANNAN: 2019: Siyasar Jihar Kano na cigaba da canza salo

Kamar yadda jaridar Daily sun ta ruwaito, an so ayi taron ne a gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da ke unguwar Hilltop amma daga baya ake canja shawaran yin taron a Otel din Green Legacy.

Ku biyo mu a hankali domin samun karin bayani akan yadda taron ya kasance ...

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel