An zabi Najeriya domin wakiltar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam

An zabi Najeriya domin wakiltar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam

- An zabi Najeriya domin wakiktar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam

- Ragowar kasashen Afrika da suka samu zama cikin hukumar sun hada da Angola, Senegal, da Jamhuriyar Kongo

- Kasar Amurka ta nuna rashin jin dadinta da saka Jamhuriyar Kongo cikin kasashen hukumar

An zabi Najeriya domin zama cikin kasashe 47 da suke da wakilci a hukumar kare dan adam dake majalisar dinkin duniya.

An zabi Najeriya domin wakiltar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam

An zabi Najeriya domin wakiltar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam

Ragowar kasashen Afrika da suka samu zama cikin hukumar sun hada da Angola, Senegal, da Jamhuriyar Kongo.

Kasar Amurka ta nuna rashin jin dadinta da saka Jamhuriyar Kongo cikin kasashen hukumar bisa tashin hankali da rashin mutunta bil'adama da tace sojin kasar na nunawa farar hula.

DUBA WANNAN: Duk da dokar ta baci an sake kai hari tare da kashe mutum 6 a Jihar Filato

Jakadiyar Amurka a majalisar ta kare hakkin dan adam, Nikky Haley, ta bayyana cewar akwai bukatar yiwa hukumar garambawul matukar kasashe irin su Jamhuriyar Kongo zasu kasance ciki.

Sauran kasashen duniya da aka zaba sun hada da Australia, Afghanistan, Qatar, Pakistan, da kuma Chile.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel