Hana Likitoci yin aiki a asibitin kudi tauye hakkin bil'adama ne - Wani babban Likita

Hana Likitoci yin aiki a asibitin kudi tauye hakkin bil'adama ne - Wani babban Likita

Kudurin da gwamnatin tarayya ke son bullowa da zai haramtawa dukkanin Likitocin dake aiki da gwamnatin budewa tare da yin aiki a asibitocin kudi tauye hakkin bi'adama ne.

Wani babban Likita kuma tsohon jami'in watsa labarai na kungiyar likitoci reshen jihar Legas Dakta Olusegun Ogunnubi shine ya bayyana hakan a cikin wata tattaunawa da yayi da kamfanin dillacin labarai na Najeriya a garin Ibadan.

Hana Likitoci yin aiki a asibitin kudi tauye hakkin bil'adama ne - Wani babban Likita

Hana Likitoci yin aiki a asibitin kudi tauye hakkin bil'adama ne - Wani babban Likita

KU KARANTA: Sanata Shehu Sani ya caccaki Buhari da majalisar ministoci

NAIJ.com ta samu dai cewa a jiya ne kafafen yada labarai da dama suka ruwaito cewar majalisar zartarwar kasar nan da ta hada da ministoci da kuma manyan muarraban gwamnati suka zartar da wannan kudurin a yayin zaman su na sati-sati.

To sai dai likitoci da dama a kasar nan wannan batun bai yi masu dadi ba inda suke kallon al'amarin a matsayin wani salo na takura masu kawai da kuma hana su neman halaliyar su a masayin su na yan kasa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel