Likitoci sun tafi yajin aiki a jihar Benuwe

Likitoci sun tafi yajin aiki a jihar Benuwe

- Rashin biyar bukatun likitoci a jihar Benuwe ya sa sun tafi yajin aiki

- Sai da kungiyar likitocin jihar Benuwe suka ba gwamnatin jihar wa'adin mako daya kafin suka tafi yajin aiki

Likitoci a jihar Benuwe sun tafi yaji aikin a ranar Alhamis saboda gwamnatin jihar da hukumar da ke kula da abubwan kiwon laifya na kasa (FMC) sun kasa biyan mu su bukatun su,

Wannan yajin aikin ya zo ne wata daya bayan kungiyar likitocin Najeriya sun dakatar da yajin aiki da likitoic suka yi fadin kasar a.

Likitoci sun tafi yajin aiki a jihar Benuwe

Likitoci sun tafi yajin aiki a jihar Benuwe

Kungyar likitocin Najeriya reshen jihar Benuwe sun ba gwamnatin jihar Benuwe wa’adin mako daya ta biya mu su bukatun ko su tafi yajin aiki.

KU KARANTA : Yarbawa, Hausawa, da Ibo sun shahara wajen cin hanci da rashawa, an gina cocinan Najeriya da kudaden rashawa – Revaren Yomi

Shugaban kungiyar likitocin Najeriya na jihar Benuwe Dakta. Obekpa Obekpa, ya bayyana takaicin sa akan yadda wasu mamabobin su, su ka yi wa kungiyar zagon kasa a lokacin da suka ba gwamnatin jihar wa’adin mako daya tabiya mu su bukatun su.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel