Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

A yau Alhamis 12 ga watan Oktoba shekarar 2017, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi takardar tabbacin da kuma karrama wasu jakadu uku na kasashen ketare zuwa Najeriya a fadar sa shugaban kasa dake birnin tarayya.

Shugaban kasar ya karrama wannan jakadun da kasashen su suka turo su wakilci tare da bayyanwa Buhari takardu da suke nuna tabbacinsu a matsayinsu na jakadu. Wannan jakadun sun hadar da kasashen Misra, Jamhuriyyar Benin da kuma Mexico.

Shugaba Buhari yayin tarba da kuma karrama mai martaba Asteem Muhammad Hanafi Mahmud Elseify, wanda shine jakadan Jamhuriyyar kasar Misra wato Egypt.

Shugaba Buhari yayin karamma jakadan kasar Mexico Mista Alejandro Garcia Moreno a fadar shugaban kasa.

Shugaba Buhari yayin karamma jakadan kasar Mexico Mista Alejandro Garcia Moreno a fadar shugaban kasa.

Shugaba Buhari yayin karamma jakadan kasar Mexico Mista Alejandro Garcia Moreno a fadar shugaban kasa.

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Shugaba Buhari yayin tarba da kuma karrama jakadiyyar kasar Jamhuriyyar Benin, Misis Paulette Adjovi Yekpe.

KARANTA KUMA: Kudaden da aka karbo wajen masu satar dukiyar gwamnati na shiga cikin kasafin kudi na 2017- Gwamnatin Tarayya

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Shugaba Buhari yayin karamma jakadan kasar Mexico Mista Alejandro Garcia Moreno a fadar shugaban kasa.

Shugaba Buhari yayin karamma jakadan kasar Mexico Mista Alejandro Garcia Moreno a fadar shugaban kasa.

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Labarai cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karrama jakadu 3 na kasashen ketare a fadar shugaban kasa

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

NAIJ.com
Mailfire view pixel