Osinbajo ya isa tsibirin Bonny dan kaddamar da gina hanya Bonny-Bodo wanda zai ci biliyoyin kudi

Osinbajo ya isa tsibirin Bonny dan kaddamar da gina hanya Bonny-Bodo wanda zai ci biliyoyin kudi

- Osinbajo ya kaddamar da gina hanyar Bonny-Bodo a jihar Rivas

- Gina hanyar Bonny bodo zai ci sama da biliyan 1

Gwamnatin Buhari ta kafa tarihi wajen gina katafaren hanyar Bonny bodo a jihar Rivas wanda zai ci biliyoyin kudi

Babban hadimin mataimakin shugaban kasa Laolu Akande ya ce mataimakain shugaban kasa ya isa tsibirin Bonny dan kaddamar da gina hanyar Bonny-Bodo.

Osinbajo ya isa tsibirin Bonny dan kaddamar da gina hanya Bonny-Bodo wanda zai ci biliyoyin kudi

Osinbajo ya isa tsibirin Bonny dan kaddamar da gina hanya Bonny-Bodo wanda zai ci biliyoyin kudi

Laolu ya bayyana haka ne shafin sa na tuwita a ranar Alhamis 12 ga watan Oktoba.

KU KARANTA : Yarbawa, Hausawa, da Ibo sun shahara wajen cin hanci da rashawa, an gina cocinan Najeriya da kudaden rashawa – Revaren Yomi

Akande ya ce aikin gina hanya Bonny-Bodo yana daga cikin naira triliyan N1.2t da gwamnatin Buhari ta ware dan aikace aikace a fadin kasar

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel