Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram (hotuna/bidiyo)

Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram (hotuna/bidiyo)

- Mazauna garin Gwoza sun yi bikin aikin da sojoji sukayi a baya-bayan nan

- Mazauna garin sun fito domin nuna farin cikinsu a unguwanni

- Aikin ya kai ga mutuwar yan ta’adda 15

Mazauna karamar hukumar Gwoza a jihar Borno sun fito cikin farin ciki domin nuna murna kan nasaran da rundunar soji sukayi wajen dakile mummunan harin da Boko Haram suka kai.

A cikin bidiyon wanda Birgediya Janar Sani Kukasheka Usman, kakakin rundunar soji ya yada a ranar Laraba, 11 ga watan Oktoba, an gano mazauna garin a unguwanni suna murna.

Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram (hotuna/bidiyo)

Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram

An gano su suna wakoki domin nuna godiya ga nasarar rundunar sojin akan yan ta’addan.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa Nnamdi Kanu yaki karrama yarjejeniyar da yayi da shugabannin Igbo - IPOB

Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram (hotuna/bidiyo)

Al’umman Gwoza sunyi biki don nasarar sojoji akan yan Boko Haram

NAIJ.com ta rahoto cewa rundunar sojin Najeriya sun bayar da rahoto kan yadda sojojin sukayi nasarar dakile harin da yan ta’addan Boko Haram suka kai wanda ya kai ga kisa 15 daga cikin su.

A wata sanarwa daga Usman, aikin ya gudana ne a yankin Yamteke na karamar hukumar Gwoza, Borno.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa

Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa

Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa
NAIJ.com
Mailfire view pixel