Yanzu Yanzu: Gwamnoni na taron gaggawa a fadar shugabn kasa

Yanzu Yanzu: Gwamnoni na taron gaggawa a fadar shugabn kasa

- Gwamnoni na taron gaggawa a fadar shugaban kasa da ke Abuja

- An fara taron a karfe 8:30 na yamma

- Babu tabbacin ajandan taron har zuwa wannan lokacin

Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) na taron gaggawa a daren yau Laraba, 11 ga watan Oktoba a cikin fadar shugaban kasa ta Aso Rock a Abuja.

An fara taron ne a daidai karfe 8:30 na yamma.

Shugaban kungiyar gwamnonin, gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara zai jagoranci taron a dakin taro na old Banquet Hall da ke cikin fadar shugaban kasa.

Yanzu Yanzu: Gwamnonin za su yi taron gaggawa a fadar shugabn kasa

Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF)

KU KARANTA: Shehu Sani na da jaa, kan batun ciwo uban bashi da Buhari zayyi

Baza'a iya tabbatar da ajanda na taron ba a lokacin rubuta wannan labari.

Karin bayani daga baya ...

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel