Yanzu-Yanzu: Sojojin Najeriya sun gabza fada da yan Boko Haram a garin Gwoza

Yanzu-Yanzu: Sojojin Najeriya sun gabza fada da yan Boko Haram a garin Gwoza

Labaran da muke samu da dumin su na nuni ne da cewa dakarun sojojin Najeriya sun gabza tare da fafatawa da wasu yan ta'addan kungiyar Boko Haram a garin Gwoza a cikin daren jiya kamar da yadda muka samu.

To sai dai rahotannin farko-farko da suka iso mana daga majiyoyin mu sun yi nuni ne da cewa sojojin Najeriya din sun ci galaba bisa al'amarin bayan da suka shafe akalla sama da awa daya suna fafatawa da yan ta'addar.

Yanzu-Yanzu: Sojojin Najeriya sun gabza fada da yan Boko Haram a garin Gwoza

Yanzu-Yanzu: Sojojin Najeriya sun gabza fada da yan Boko Haram a garin Gwoza

KU KARANTA: Amai da gudawa ta kashe mutane da dama a jihohi 8 na Arewa

NAIJ.com dai ta samu cewa har yanzu ba'a samu cikakken rahoton kan yadda al'amarin ya wakana ba kasantuwar cikin dare ne aka yi bata-kashin amma cikakken rahoto game da labarin na nan tare nan gaba kadan.

Mai karatu ma dai zai iya tuna cewa a jiya ne shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar sirri da jami'an shugabannin hukumomin tsaron kasar nan gaba dayan su a fadar sa dake a babban birnin tarayya Abuja a bayan labule duk don dai kawo tabbataccen zaman lafiya a kasar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel