Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye

Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye

- Dokar zata hana bayar da aiki a ma'aikatun gwamnati a sace ba tare da an tallawa jama'a ba

- Sanata Biodun Olujimi ne ya gabatar da neman kafa dokar a zauren Majalisar

- Shugaban Majilisar Dattawa Bukola Saraki ya mika takardar zuwa ga kwamitin gudanar da al'amurran al'umma na majialisar

NAIJ.com ta fahimce cewan Sanata Biodun Olujimi ne ya gabatar da neman kafa dokar a ranar Laraba, 11 ga watan Oktoba a zauren Majalisar.

Yayin zantawa akan takardar, Sanata James Manager ya ce dokar zata amfanar da al'umma. Ya kuma mika godiyar sa ga Sanata Biodun Olujimi da ya gabatar da neman fitar da dokar.

Majalisan dattawa zasu zartar da dokar da zata hukunta masu bada aiki ta haramtaciyar hanya

Majalisan dattawa zasu zartar da dokar da zata hukunta masu bada aiki ta haramtaciyar hanya

Shi kuwa Shugaban Majalisar wato Bukola Saraki, ya mika takardar zuwa ga kwamitin gudanar da al'amurran al'umma na majalisar. Ya kuma umurce su da su kawo ma majalisar bahasi bayan sati 4.

DUBA WANNAN: Biyafara: An dage sauraron Shari'a tsakanin Nnamdi Kanu da Gwamnatin Tarayya

Saraki ya kuma ce dokar zata amfani mutane don tabbatar da an bayar da aiki ga wadanda suka cancanta.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel