Abin da zai sa Shugaba Buhari ya kara lashe zabe - Ministan Jonathan

Abin da zai sa Shugaba Buhari ya kara lashe zabe - Ministan Jonathan

- Wani tsohon Minista ya bayyana abin da zai sa Buhari ya sha kasa

- Farfesa Nebo yace 'Yan Najeriya ne za su zabi duk wanda su ke so

- Tsohon Ministan yayi wannan jawabi ne a wani taro da aka gudanar

Wani tsohon Minista a Kasar nan ya bayyana abin da zai sa Shugaban Kasa Buhari ya kara lashe zabe mai zuwa a Najeriya.

Abin da zai sa Shugaba Buhari ya kara lashe zabe - Ministan Jonathan

Ministan Jonathan na harkar wuta Farfesa Nebo

Mun samu rahoto daga Jaridar Daily Post cewa wani tsohon Ministan Jonathan watau Farfesa Chinedu Nebo ya bayyana babban dalilin da zai sa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe ko ya fadi zabe mai zuwa na 2019.

KU KARANTA: Mataimakin Shugaban kasa ya caccaki masu wuta

Tsohon Ministan yayi wannan jawabi ne a wani taro da aka gudanar karkashin Hukumar tsaro na DSS. Nebo yake cewa babu wata takamammen hanyar fitar da gwanin 'dan takara a Najeriya. Yace a zaben shekarar 2015, Shugaba Buhari yayi amfani ne da sunan canji ya dare mulki.

A takaice dai a cewar tsohon Ministan na wutan lantarki 'Yan Najeriya ne za su zabi wanda su ke so a zabe mai zuwa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel