Yan kasuwa sun rufe wata kasuwa a Abuja bisa zargin gwamnati za ta kure su daga kasuwan

Yan kasuwa sun rufe wata kasuwa a Abuja bisa zargin gwamnati za ta kure su daga kasuwan

- Yan kasuwan Utako dake Abuja suna kan yin zangazanga

- Yan kasuwan suna zargin gwamnati da yunkurin koran su daga kasuwan

- Jami'an yansanda da sun isa wajen dan tabbatar da issashen tsaro

A safiyan yau ne 11 ga watan Oktoba yan kasuwan Utako suka dakatar da ayyyuka a kasuwan.

Ana cikin rudani a kasuwan Utako dake babban birnin tarayya Abuja, yayin da yan kusawan suka dakatar da ayyukan kasuwan da zanga-zanga saboda zargin gwamnatin na yunkurin Koran su daga kasuwan.

Yan kasuwa sun rufe wata kasuwa a Abuja bisa zargin gwamnati za ta kure su daga kasuwan

Yan kasuwa sun rufe wata kasuwa a Abuja bisa zargin gwamnati za ta kure su daga kasuwan

An ajiye jam’ian tsaro a wurare daban daban kusa da kasuwan tare da mayan makamai dan tabbtar da tsaro ga unguwannin dake kusa da kasuwan.

KU KARANTA : Shugabannin jam’iyyar PDP na Arewa suna kan ganawa da juna game da shugabancin jam’iyyar

Yan kasuwan da dama sun dauka kwalaye inda suka rubuta “ Mun gajin da rainin wayyon gwamnati”, yan majalissar dokoki su zo su ceci rayuwar mu, ba mu amince da Koran da gwamnati za ta yi mana ba."

Shugabanin yan kasuwan sun bayyana takaicin su game da wannan al’amari.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da yasa kotu ta sake kekashewa akan bayar da belin Maryam Sanda

Dalilin da yasa kotu ta sake kekashewa akan bayar da belin Maryam Sanda

Dalilin da yasa kotu ta sake kekashewa akan bayar da belin Maryam Sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel