Rikicin Rivas : Yawan mutanen da suka mutu ya karu zuwa 25

Rikicin Rivas : Yawan mutanen da suka mutu ya karu zuwa 25

- Yawan mutanen da suka mutu a harin da yan bindiga suka kai a jihar Rivas ya karu

- Mutane 25 suka mutu sabanin rahoton farko da ya nuna mutane 15 suka mutu

- Yansanda sun yi alkawarin bayyana mutanene da ake zargin daukan nauyin harin

Yawan mutanen da suka mutu a harin da yan bindiga suka kai garin Mgboshimini dake karamar hukumar Obio Akpor a jihar Rivas ya karu zuwa 25 sabanin rahoton farko da ya nuna mutane 15 kadai suka mutu.

NAIJ.com ta samu rahoton cewa an gano sauran gawwawakin ne a wurare daban daban a garin bayan harin.

Rikicin Rivas : Yawan mutanen da suka mutu ya karu zuwa 25

Rikicin Rivas : Yawan mutanen da suka mutu ya karu zuwa 25

Duk da haka hukumar yansadar jihar Rivas ta ce mutne 10 kadai aka kashe a rikicin.

KU KARANTA : Buhari kamar cutar daji ne da ya kamata a kawo karshen shi – Fani Kayode

Rundunar yansandar jihars sun ce, sun kusan bayyana sunayen mutanen da ake zargin su da kai hari grin Mgboshimini bayan sun kammala bicike.

Mai magana da yawun hukumar yansanda jihar Rivas, DSP Nnamdi Omoni yace binciken farko ya nuna yan bidinga sun kasance yan kungiyar asiri na Iceland ne dake jihar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel