Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari da Shugabannin jami'an tsaro na wata ganawar sirri

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari da Shugabannin jami'an tsaro na wata ganawar sirri

Shugaba Buhari da dukkannin Shugabannin jami'an tsaro na kasa na wata ganawar sirri a fadar gwamnati yanzu haka.

Majiyar mu ta ce shugaba Buhari ya kira taron ne musamman domin tattauna batutuwan tsaron kasa.

DUBA WANNAN: Kungiyar IPOB ta bayar da umarnin zama a gida domin kauracewa zaben gwamna a jihar Anambra ranar 18 ga watan Nuwamba

Har yanzu dai Shugaban da Shugabannin jami'an tsaron na cikin ganawar.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
INEC ta kori wasu jami'anta 2 akan yi wa gwamna Bello rajista so biyu

INEC ta kori wasu jami'anta 2 akan yi wa gwamna Bello rajista so biyu

INEC ta kori wasu jami'anta 2 akan yi wa gwamna Bello rajista so biyu
NAIJ.com
Mailfire view pixel