Ko kadan ban tsoron a raba kasar nan - Gwamna Masari

Ko kadan ban tsoron a raba kasar nan - Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina kuma tsohon kakakin majalisar wakillan Najeriya Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa shi fa yana goyon bayan a sake fasalin kasar nan ta Najeriya amma dai kafin hakan ya kamata ayi laakari da wasu ababe idan anzo yin hakan.

Gwamnan ya bayyana wa wakilin majiyar mu cewa ko shakka babu akwai bukatar a rage wa gwamnatin tarayya dake a tsakiya yawan karfi ko kuma ayyuka ta, amma kuma a yayin yin hakan sai kuma anyi la’akari da wasu abubuwa da dama.

Ko kadan ban tsoron a raba kasar nan - Gwamna Masari

Ko kadan ban tsoron a raba kasar nan - Gwamna Masari

KU KARANTA: An lakadawa wani dan Najeriya dukan kawo wuka

NAIJ.com ta samu cewa Gwamnan na Katsina dake a Arewa maso yammacin Najeriya ya kuma ce kowane bangare na gwamnatocin tarayya da na jihohi na da irin kalar nauyin da ya kamata a bashi ya dauka domin kowannensu suna da hanyoyin da za su warware kalubalan dake gabansa cikin ruwan sanyi.

Daga nan ne kuma sai Gwamnan ya bada misalin cewa ba abinda ya hada gwamnatin tarayya da gina rijiyar burtsatse, ko kuma makarantar firamareda da dai sauran wadannan kananan ayyukan.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel