Gwamnati na zata maida hankali kan inganta muhalli, Inji Gwamna Ambode

Gwamnati na zata maida hankali kan inganta muhalli, Inji Gwamna Ambode

- Shi Gwamnan Jihar Legas din Akinwunmi Ambode ne ya tabbatar da hakan

- Gwamnan zai mayar da hanakli kan muhalli da wutan lantarki da kuma sufuri

- Gwaman ya ce tsabtaceccen muhalli shi zai dadada zaman al'ummar Jiha da baki 'yan kasuwa

Gwamnan Jihar Legas wato Akinwunmi Ambode ya sanarwa manema labarai cewan gwamnatin sa zata fi mayar da hankali bangaren muhalli da wutan lantarki da sufuri a shekaru 2 masu zuwa.

Gwamnati na zata maida hankali kan inganta muhalli, Inji Gwamna Ambode

Gwamnati na zata maida hankali kan inganta muhalli, Inji Gwamna Ambode

Ya ce wadannan bangarorin su na da muhimmanci wurin gudanar da sauran aikace-aikacen da gwamnatin na sa ke da burin yi.

DUBA WANNAN: LABARI DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Kaduna za ta dakatar da malaman makarantun firamare 20,000

Ambode ya ce ya kamata Jihar Legas ta kasance cikin tsabta don jin dadin zaman al'ummar Jiha da baki 'yan kasuwa da masu saka hannun jari.

Gwaman ya ce idan za'a iya tunawa, tuntuni gwamnatin nasa ta fara gudanar da tsare tsaren ta na tsabtace muhalli.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel