Yan jam’iyyar APC da na GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a Bauchi

Yan jam’iyyar APC da na GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a Bauchi

- Yan APC da dama sun canza sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Bauchi

- Kusan duk magoyan bayan tsohon gwamnan jihar Bauchi Isah Yuguda suka koma NNPP daga GPN

- Wanda suka canza sheka sun yi alkwarin kada APC a zaben gwamna da za a yi shekarar 2019

Yan jam’iyyar APC da na GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a jihar Bauchi.

Wanda suka canza shekan sun yi alkawarin kayar da jam’iyyar APC a jihar Bauchi a zaben gwamna da za a yi shekara 2019 dake zuwa.

Tsohon dan takarar senata a 2015 karkashin jam’iayyar PDP, Umar Faruk ya jagoranci masu canza sheka wanda kusan dukan su daga mazabar Arewacin Bauchi ne.

Yan jam’iyyar APC da na GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a Bauchi

Yan jam’iyyar APC da na GPN 4,500 sun canza sheka zuwa jam’iyyar NNPP a Bauchi

Kusan dukan su magoya bayan tsohon gwamnan jihar Bauchi ne Mallam Isah Yuguda wanda ya canza sheka daga PDP zuwa jam’iyyar GPN.

KU KARANTA : Babu tsoron Allah a gina cocina a ko ina – Kadinal Okogie

Shugaban jam’iyyar NNPP a lokacin da yake ma sababbin yayan jam’iyyar maraba ya ce wannan al’amari ya nuna akwai cigaba a dimokradiyyar jihar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel