Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Arewa a fadar Shugaban kasa

Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Arewa a fadar Shugaban kasa

- Shugaban kasa Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Najeriya dazu

- Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Gwamnonin ne dabam-dabam

- Gwamnonin da ya gana da su na Jihohin Arewa ne a Fadar sa a yau dinna

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Arewa a fadar Shugaban kasa a yau Litinin.

Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Arewa a fadar Shugaban kasa

Shugaba Buhari tare da Gwamna Badaru

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnonin Jihar Sokoto ne da na Jigawa da na Jihar Yobe Aminu Tambuwal, Abubakar Badaru da kuma Ibrahim Geidem. Shugaban kasar ya gana ne da Gwamnonin a lokaci dabam-dabam.

KU KARANTA: Wani tsohon Gwamna ya gargadi Shugaba Buhari

Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin Arewa a fadar Shugaban kasa

Gwamna Tambuwal tare da Shugaban kasa

A yanzu haka Shugaban kasar na ganawa ne da wani Gwamnan a lokacin da mu ka samu wannan rahoto daga Jaridar The Nation daga Fadar Shugaban kasar na Aso Villa da ke Babban Birnin Tarayya Abuja.

A yanzu nan haka dai akwai kishin-kishin din cewa ana kokarin tsige Gwamnan Jihar Jigawa Abubakar Badaru.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa
NAIJ.com
Mailfire view pixel