Yadda Sanata Ben Bruce da wata kungiya suka kwashi yan kallo a bainar jama'a

Yadda Sanata Ben Bruce da wata kungiya suka kwashi yan kallo a bainar jama'a

Shahararren Sanatan nan a majalisar dattijan Najeriya daga jihar Bayelsa dake a kudu-maso-kudancin kasar nan Sanata Ben Murry Bruce tare da wata kungiyar da ba ta gwamnati ba mai suna BudgIT cikin karshen satin nan da ya wuce sun kwashi yan kallo.

Wannan kicibus din dai na su an yi shi ne a dandamalin kafar sadarwar nan ce ta Tuwita yayin da Sanatan ya bayyana cewa kada wanda ya kara tambayar sa game da albashin da yake karba idan dai har ba a mazabar sa yake ba.

Yadda Sanata Ben Bruce da wata kungiya suka kwashi yan kallo a bainar jama'a

Yadda Sanata Ben Bruce da wata kungiya suka kwashi yan kallo a bainar jama'a

KU KARANTA: Dattawan Arewa ta tsakiya sun soki Buhari

NAIJ.com dai ta samu cewa jim kadan bayan da yin ikirarin hakan sai kungiyar ta BudgIT ita kuma ta maida masa da raddin cewa: "amma fa kar kamanta kace kai Sanata ne na majalisar dattijan Najeriya, ai kuwa ya kamata duk wani dan Najeriya yana da hakki a kan ya tambaye ba."

Wannan arangamar dai ta shahara sosai inda jama'a da dama suka yi na'am da yadda kungiyar ta maida masa radda musamman ma ganin yadda daman can yake ta hankoron cewa shi mai gaskiya ne da sanin ya kamata.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel