Wani babban alkali ya shiga tsomomuwa dalilin mallakar fasfo 2 na kasa-da-kasa

Wani babban alkali ya shiga tsomomuwa dalilin mallakar fasfo 2 na kasa-da-kasa

- Jami'an hukumar hana shige-da-fice ta kasa ta bayyana cewa Mai shari'a Sylvester Ngwuta na anfani da fasfo 2

- Mai shari'a Sylvester Ngwuta na cikin alkalai 7 da jami'an DSS suka yi wa kutse kwanan baya

- Hakama dai an zargi alkalin da manyan laifukan da suka sabawa doka da dama

Hukumar nan da ke kula da shige-da-fice ta Najeriya watau Nigerian Immigration service (NIS) a turance ta bayyana wa wata kotu a ranar Juma'ar da ta gabata cewa mai shari'a Sylvester Ngwuta ya na anfani da fasfo din shige-da-fice guda biyu.

Wani babban alkali ya shiga tsomomuwa dalilin mallakar fasfo 2 na kasa-da-kasa

Wani babban alkali ya shiga tsomomuwa dalilin mallakar fasfo 2 na kasa-da-kasa

KU KARANTA: Shugaba Buhari yace yanzu ya fara aiki ma

NAIJ.com ta samu cewa dai wani babban jami'in hukumar mai suna Tanko Kutana shine ya sanar da kotun haka a zaman da tayi ta kuma kira hukumar a matsayin shaida kan lamarin.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa hukumar EFCC a baya ta maka wanda ake zargin da laifin mallakar makudan kudaden kasar waje ba bisa ka'ida ba sannan kuma da mallakar fasfo din fita kasar waje fiye da daya wanda kuma hakan ya sabawa dokar kasa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa
NAIJ.com
Mailfire view pixel