Tirkashi: Koriya ta Arewa na yunkurin kaiwa kasar Amurka hari

Tirkashi: Koriya ta Arewa na yunkurin kaiwa kasar Amurka hari

Kusoshin gwamnatin kasar Rasha sun samu tabbacin cewa, shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un na shirin kawai kasar Amirka hari da makamin Nukiliya mai linzami

Tirkashi: Koriya ta Arewa na yunkurin kaiwa kasar Amurka hari

Tirkashi: Koriya ta Arewa na yunkurin kaiwa kasar Amurka hari

Tun a makonnin da suka gabata, kasar Koriya ta Arewa ta yi watsi da umarnin kasar Amurka da sauran kasashen duniya, inda ta yi gwajin sabon makaminta na linzami mai kare dangi wanda ya tayar da hankulan kasashen gabas ta Tsakiya.

KARANTA KUMA: Evans ya ci gaba da yadda yake so a gidan kurkuku

Rahotanni daga masu yi kasar Rasha bincike sun tabbatar da cewa, sun samu isassun bayanai daga kasar Koriya ta Arewa akan alwashin da ta sha na ganin kasar Amurka ta fadi akan gwiwar ta.

A cewar rahotannin dai, wannan makami da kasar Koriya ta Arewa ta ke kokarin kai hri da shi, kaiwa ya na iya isa kasar Amurka cikin 'yan lokuta kalilan tare da daidaita kasar.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel