Atiku yayi magana akan alkawurran zabe na Buhari

Atiku yayi magana akan alkawurran zabe na Buhari

A ranar Asabar ta Yau, tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana ra'ayinsa akan wasu daga cikin alkawurran da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka a yiyin da yake yakin neman zabensa a shekarar 2015 da ya gabata.

Atiku yayi magana akan alkawurran zabe na Buhari

Atiku yayi magana akan alkawurran zabe na Buhari

Atiku wanda shine Wazirin Adamawa ya bayyana cewa, jama'ar kasar nan sun zabi shugaba Buhari bisa ga alkawurran da ya dauka na yakar cin hanci da rashawa tare da kawo canji da al'ummar kasar nan ke bukata.

KARANTA KUMA: Yadda tirela ta murkushe mutane 4 a kan wata babbar hanya

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan ne a shafin sa na dandalin sada zumunta, inda ya ke cewa, ya na da tabbacin shugaba Buhari da rike wannan alkawurra da muhimmanci.

A rubutun da Atiku ya yi, "An zabi shugaba Buhari sanadiyar canji da kuma yakar cin hanci da rashawa. Ina ta cikakken tabbacin na cewar ba zai yi was da wannan abu ba saboda irin muhimmacin da yake da shi a gare shi".

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taro a kan dumaman yanayi

Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taro a kan dumaman yanayi

Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taro a kan dumaman yanayi
NAIJ.com
Mailfire view pixel