Rasha ta kera wani sabon Bam da ya yiwa makamin Nukiliya Fintinkau ta kowace fuska

Rasha ta kera wani sabon Bam da ya yiwa makamin Nukiliya Fintinkau ta kowace fuska

Naij.com ta samu rahoton cewa, kasar Rasha ta kera wani sabon nau'i na bam wanda ya kere makamin Nukiliya ta kowace irin fuska.

Jaridar Daily Star ta bayyana cewa, wannan sabon makamin da kasar ta Rasha ta kera ya yiwa makamin Nukiliya fintinkau ta fuskar karfi da kuma ikon barna.

Rasha ta kera wani sabon Bam da ya yiwa makamin Nukiliya Fintinkau ta kowace fuska

Rasha ta kera wani sabon Bam da ya yiwa makamin Nukiliya Fintinkau ta kowace fuska

Hankula da dama na kasashen Yamma sun firgita kwarai da aniyya, sakamakon wannan busa algaitar da suka ji akan wannan kira da kwararrun masanan kasar suka kera shu'umin makami mai kare dangi da ya yiwa Nukiliya 'ta safe ta yaro ce'.

KARANTA KUMA: Kaico: Yadda miyagun ƙwayoyi ke barazana ga makomar Arewacin Najeriya

Akwai rahotanni da suke bayar da tabbacin cewa, wannan shu'umin makami da kasar Rasha ta kera zai iya lalata duk wata fasaha ta sadarwa da duk wani jirgi mai tashi a sararin samaniya, tare da tarwatsa duk wani nau'in makami mai linzami cikin abin da bai wuci kiftawar idanu ba.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel