Rikicin Gabas ta tsakiya: Sarkin Saudiya ya ziyarci shugaban kasar Rasha domin ganawa da juna

Rikicin Gabas ta tsakiya: Sarkin Saudiya ya ziyarci shugaban kasar Rasha domin ganawa da juna

Bayan tsawon lokuta da aka shafe na rashin ga miciji da juna dake wakana tsakanin kasashen Saudiya da Rasha yayin da kowace kasa ta dauki bangare wajen rikita-rikitar Gabas ta Tsakiya a , yanzu lokaci ya yi da shugabannin kasashen sun yi sulhu domin habaka tattalin arzikinsu.

Rikicin Gabas ta tsakiya: Sarkin Saudiya da shugaban kasar Rasha suna ganawa da juna

Sarkin na Saudiya Salman bin Abdul Aziz ya kai ziyara kasar ta Rasha inda zai shafe kwanaki hudu domin ganawa da shugaban kasar Vladmir Putin, kulla alaka da inganta dangartakarsu tare da samun matsaya wajen habaka tattalin arzikin su akan kasuwar man fetur dake hawa da sauka a duniya da kuma harkar tsaro.

KARANTA KUMA: Cibiyoyin Jakadancin Najeriya a kasashen ketare su na ganin takansu - Akpabio

Wannan ziyara da Sarkin ya kai birnin Moscow ya shiga tarihi, domin babu wani sarkin Saudiya da ya taba yin makamanciyar ta. Sarkin ya na kuma kira ga yin sulhu akan rikicin kasar Syria da kuma kiran shugaban Syria Bashar Al-Assad akan ya ja baya.

Naij.com ta fahimci cewa, babban abinda ya assasa sarkin yin wannan ziyar shine domin yin sulhu a rikicin gabas ta Tsakiya, kulla alakar kasuwar man fetur da kuma inganta harkar tsaron ta domin kuwa ta malalo kudi domin siyar makamai daban-daban.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel