An gurfanar da matasa 2 a gaban Kotu saboda mallakar bindiga a Osun

An gurfanar da matasa 2 a gaban Kotu saboda mallakar bindiga a Osun

- Kotun majisatre na Osun ta gurfanar da matasa 2 saboda malakar bidinga

- Yansada sn zargi ma su laifin da zama yan kungiyar Asiri

- Masu laifin sun karyata zargin da ake mu su a kotu

Kareem mai shekaru 22 wanda yake gyaran lanatarki, da Munkaila Ibrahim wanda ke aikin saka tiles sun gurfana a gaban kotun majistare dake Osogbo a jihar Osun saboda zargin mallakar bindigogi da zama yan kungiyar asiri.

Ana zargin su da laifin yaudara, mallakar bindigogi ba a bisa ka’ida ba, da zama yan kungiyar asiri.

An gurfanar da matasa 2 a gaban Kotu saboda mallakar bindiga a Osun

An gurfanar da matasa 2 a gaban Kotu saboda mallakar bindiga a Osun

Mai daukaka karar, Sajent Duro Adekunle ya fada ma kotu cewa, an kama ma su laifin ne a rana 12 ga watan Satumba na shekara 2017, a unguwar Ojota-Oba dake Osogbo da bindigogi, kuma sun kasance a cikin kungiyar asirin “Eiye confraternity.

KU KARANTA : 'Yan Najeriya sun hada kai don samun galaba a kan Boko Haram

Masu laifin, sun karyata aikata laifin da ake zargin su dashi, kuma lauyan su barista Tunbosun ye nemi da a bashi belin su a kotu.

Alkalin kotun majistare, Fatima Sodomade ta ba da belin su akan Naira N500,000 da kuma mai tsaya ma kowanne a ciki su. An daga kara zuwa 2 ga watan Nawamba.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel