Ku yanke wutan lantarki duk kwastoman da ya ki amsan mitar biyar kudi – NERC ta umarci kamfanonin Lantarki

Ku yanke wutan lantarki duk kwastoman da ya ki amsan mitar biyar kudi – NERC ta umarci kamfanonin Lantarki

- Kamfanin raba wutar lantarki na jihar Jos JEDC ta gargadi masu satar wutar lanatarki

- NERC ta umarci kamafanoni raba wuta lantarki da su yanka wuta wadanda suka ki amsa mitar biyan kudi

Hukumar kula da harkokin wutar lanatarki a Najeriya (NERC) ta umarci kamfanonin da suke raba wutar lantarki a Najeriya da su yanke wutan duk wani kwastoma da ya ki amsan mitar wuta inji manajan kamfanin raba wuatar lanatarki na jihar Jos (JEDC).

Manajan kamfanin, Alhaji Modibo Gidado, ya bayyana haka ne a ranar Laraba a Jos a lokacin da ya halarci taron kungiyar kwastomomi.

Ku yanke wutan lanatarki duk kwastoman da ya ki amsan mitar biyar kudi – NERC ta umarci kamfanonin Lantarki

Ku yanke wutan lanatarki duk kwastoman da ya ki amsan mitar biyar kudi – NERC ta umarci kamfanonin Lantarki

Ya ce mitar zai rage satar wutan lanatarki da ake yi a kasar, kuma za a tabbatar da mutane suna biyar wutan lanatarki da su ke sha.

KU KARANTA : Ranar Mallmai : Mallamai ya kamata a fara biyan albashi a Najeriya kafin majalissu – Senata Utazi

Manajan ya gargadi jihohi hudu dake karkashin JEDC, wanda ya kunshi Jos, Benuwe, Gombe da Bauchi akan amfani da mita ba a bisa ka’aida ba.

“Duk kwastoman da aka kama da laifin satan wutar lanatarki zai fuskanci fushi hukuma,” inji shi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel