Shugaban kasa Buhari ya raba kan ‘Yan Najeriya a mulkin sa

Shugaban kasa Buhari ya raba kan ‘Yan Najeriya a mulkin sa

- Shugaban Jam’iyyar UPP Chekwas Okorie ya soki mulkin Shugaba Buhari

- A cewar sa Shugaba Muhamadu Buhari ya raba kan ‘Yan Najeriya a mulkin sa

- ‘Dan siyasar yayi tir da jawabin Shugaban kasa Buhari na Ranar ‘yancin kai

Mun samu labari cewa Shugaban Jam’iyyar nan ta UPP watau Chekwas Okorie ya soki mulkin Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shugaban kasa Buhari ya raba kan ‘Yan Najeriya a mulkin sa

Shugaban Jam’iyyar UPP watau Chekwas Okorie

Okorie yace Shugaba Buhari ya gaza a mulkin sa don wanda ya jawo raba kan al’ummar kasar a wannan Gwamnatin. Okorie yayi kira da ayi wa kasar garambawul idan har ana so a cigaba wanda a cewar sa Shugaba Buhari ya bar gini tun ranar zane.

KU KARANTA: Minista Kachikwu ya hadu da Shugaba Buhari

Chekwas Okorie ya bayyanawa Jaridar New Telegraph cewa jawabin Shugaba Buhari na Ranar ‘yancin kai yi kokari wajen sasanta Jama’a ba. A cewar sai dai Shugaba Buhari zai gane kusukuren sa a zabe mai zuwa na 2019. Okorie yace dole a shirya sakewa Najeriyar fasali.

A jiya kun ji cewa Femi Fani-Kayode wani rikakken Dan adawar Gwamnatin Shugaba Buhari ya kara yin kaca-kaca da Shugaban kasar yace Shugaba Buhari ya dauki duk wani Inyamurai tamkar bawa a kasar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel