Musabaha da Hameed Ali yayi da jami’a mace ya janyo cece-kuce a tsakanin yan Najeriya (hoto)

Musabaha da Hameed Ali yayi da jami’a mace ya janyo cece-kuce a tsakanin yan Najeriya (hoto)

Hameed Ali, shugaban hukumar kwastam na Najeriya, ya haddasa cece-kuce masu ban al’ajabi a shafukan zumunta bayan billowar wani hotonsa inda yake musabaha da jami’ar kwastam mace a yanar gizo.

A hoton, an gano shugaban kwastam din rike da hannuwan jami’ar mace a yayinda suke musabaha.

Ga yan Najeriya da dama musabahan yayi kamari sannan mutane da dama sun nuna cewa Ali ya rungume hannun jami’ar ne maimakon musabaha kawai.

Yan Najeriya sunyi ba’a game da musabahan, inda suka ce musulunci bai yarda namiji yayi musabaha da mace ba.

Musabaha da Hameed Ali yayi da jami’a mace ya janyo cece-kuce a tsakanin yan Najeriya (hoto)

Musabaha da Hameed Ali yayi da jami’a mace ya janyo cece-kuce a tsakanin yan Najeriya

Karanta wasu daga cikin sharhin a kasa:

"Wannan shugaba na kwastam na cike da abubuwan ban mamaki, shi kadai ne baya sanya rigar inifam, shi kadai ne ke soyayya da mace da sunan musabaha. Ya yi.”

KU KARANTA KUMA: Danjuma, Abdulsalami sun aika sako ga yan Najeriya dake neman ballewa

“Shin musulunci ya yarda namiji ya yi musabaha da mace kamar yadda Ali yayi, Ali sharia ta hau kan ka.”

“Fuskar matan yayi kamar ‘wani irin wahala ne wannan”.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel