Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

NAIJ.com ta kawo muku rahoton wata kungiyar masu satar mutane da neman kudin fansa wanda hukumar 'yan sanda ta sake cafkewa a jihar Kaduna.

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Labari Cikin Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Wadannan masu garkuwa da mutane da suka addabi manyan hanyoyin Abuja, Kaduna, zuwa Birnin Gwari da kuma hanyar jihar Kano, dubun su ta cika ne yayin da hukumar 'yan sanda karkashin umarnin Sufeto Janar na 'yan sanda Ibrahim K Idris suka yi ram da su.

KARANTA KUMA: Amfani 9 na bawon ayaba ga lafiyar Dan Adam

Hukumar 'yan sandan ta yi nasarar cafke su ne a ranar Larabar da ta gabata a inda aka dugunzuma da su zuwa ofishin 'yan sanda na Katari dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

NAIJ.com
Mailfire view pixel